Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {a.s} - ABNA - ya kawo rahoton cewa, Tawagar Kwararru masu yin zane a Isfahani tare da hadin gwiwar karamar hukumar Isfahan da ke gundumar ta 3, sun kafa wani tanti na zane-zane kyauta tare da rubuta jimloli game da Imam Ali (AS) da Sayyida Zainab (AS) tare da bayar da su ga mutane kyauta.

18 Faburairu 2022 - 18:13

Hoto: Pejman Ganjipour